Posts

Showing posts from December, 2017

Amurkawa sun nuna wa Trump iyakarsa

Image
Doug Jones ya zama dan jam'iyyar Democrat na farko a cikin shekaru 25 da ya ci zaben kujerar majalisar dattawa a jihar Alabama, bayan da ya tsaya takarar neman zaben tare da dan jam'iyyar Republican Roy Moore. Nasarar Mr Jones ta bayar da mamaki kuma ta jaddada rashin amincewar Amurkawa da akidar Shugaba Donald Trump wanda ya nuna tsananin goyon bayansa ga Mr Moore ko da wasu jiga-jigan jam'iyyarsu ka ki bayar da na su goyon bayan. Har yanzu Mr Moore bai mika wuya ba, kuma ya ce akwai sauran rina a kaba. A lokacin gangamin neman zaben, an yi zargin Mr Moore da cin zarafin wasu 'yanmata amma ya karyata hakan. Trump ya kare wanda ake zargi da turmushe 'yan mata An kai harin bama-bamai a Amurka Jihar Alabama za ta samu wakilcin Demokrat a majalisar dattawan Amurka, wanda hakan zai iya bai wa 'yan Demokrat dama wajen mamaye majalisar a zaben rabin zango a shekarar 2018. Duk da Mr Moore bai mika wuya ba, Shugaba Trump ya yi wa Mr Jones murna a shaf...

2019: Group canvasses for Atiku-Okonjo-Iweala ticket

Image
A group, Youths for Better Nigeria (YBN), yesterday, called on an ex-Vice President, Atiku Abubakar, to vie for the presidency in 2019 with a former Minister of Finance, Dr. Ngozi Okonjo-Iweala, as his running mate. Addressing newsmen in Abuja, the Dean of the group, Ikemba Oscar Ugo, said the presidency being the most important office in the land should be occupied by the best brains with uprightness. He said the group had identified these qualities in Atiku who, according to them, had over the years remained the bastion of democracy by singularly truncating the third term scheme of an erstwhile President, Chief Olusegun Obasanjo. “Never before in the annals of this nation,” he continued, “it is only Atiku Abubakar who as a vice president; was an ambassador of conflict resolution that was capable of bringing us back together to live in peace and harmony.” Ugo, a renowned publisher and Secretary General of Ohanaeze Ndigbo in the Diaspora, said the process of choos...

Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban EFCC Ibrahim Magu

Image
Yan bindiga sun  kai hari gidan shugaban EFCC Ibrahim Magu Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan gonar shugaban hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati. Wasu majiyoyi sun shaida wa BBC cewa lamarin ya faru ne ranar Talata da misalin karfe goma na dare. Gidan gonar yana yankin karamar hukumar Karshi ne da ke wajen babban birnin tarayya. Kakikin hukumar EFCC, Wilson Uwajuren da takwaransa na rundunar 'yan sandan Abuja, Anjuguri Jesse Manza sun ki tabbatar ko musanta aukuwar lamarin, a lokacin da BBC ta tuntube su. Majoyoyinmu sun shaida mana cewa 'yan bindigar sun sace shanu da tumaki. Sun kara da cewa shugaban na EFCC ya gina gidan da zai zauna a harabar gidan gonar, ko da yake bai kai ga tarewa a cikinsa ba har lokacin da aka ba shi shugabancin EFCC. Wannan lamarin ya faru ne watanni da dama bayan wasu 'yan bindiga sun kai hari a ofishin EFCC da ke unguwar Wuse Zone 7 da ke birnin na Abuja. A wancan harin da aka kai...

Alabama has spoken: Roy Moore and the Bannon-faction will not be tolerated

Image
The seismic election in Alabama will be remember as a repudiation of Trump and his master strategist: the night the Trump-Bannon train hit a brick wall Alabama election: Democrats defeat Roy Moore, dealing huge blow to Trump     Republican Senate candidate Roy Moore. ‘Alabama declared to America that yes, there is still a moral line to be drawn.’ Photograph: Dan Anderson/EPA David Smith   in Birmingham, Alabama @smithinamerica Wednesday 13 December 2017   07.04 GMT Last modified on Wednesday 13 December 2017   10.23 GMT View more sharing options Shares 240 There is a limit to Trumpism in America and his name is   Roy Moore . The Republican Senate candidate’s   defeat by the Democrat Doug Jones   was a public humiliation for the US president – who endorsed him via tweet, robo-call and rally – and for the former White House chief strategist Steve Bannon, who sought to bring Moore back from the politi...